Yadda mai ihrami da hajji ko umara zai yi talbiya

Amsawarka Ya Allah na amsa kiranka, Ya Allah ba ka da abokin tarayya, na amsa kiranka ya Allah. Hakika dukkanin yabo da ni’ima da mulki na ka ne kaikadai, babu abokin taryya a gare ka.

API