Addu’a yayin ziyartar makabarta

Amincin Allah ya tabbata a gareku ma’abotan wannan gida wadanda suke muminai da musulmai, kuma lalle mu in Allah ya so masu riskarku ne, Allah ya jikan wadanda suka gabata daga cikin mu da kuma wadanda suka saura, ina roka mana Allah ya yafe mana mu da ku.

API