. Kabbara a lokacin jifan shaidan a kowanne jifa

Daga Abdullahi dan Umar Allah ya amicin Allah su tabbata a gareshi. Ya kasance yana yin kabbara tare da kowace tsakuwa idan yana jifan jamrori uku. Sannan sai ya yi gaba kadan ya yi addu’a yana mai fuskantar alkibla ya daga hamayensa biyu yayin addu’a. Yana yin haka ne bayan jifan jamra ta farko da ta biyu, amma bayan jamratul Akabah jamra ta karshe sai ya yi jifan kawai ya yi tabbara a kowacce tsakuwa, sannan ya tafi ba ya tsayawa ya yi addu’a a wajenta.

API