Ya Annabi (S.A.W) ya kasance yana tasbihi

“Daga Abdullahi bin Amr, Allah ya kara masa yarda, ya ce: Na ga manzo Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana kidaya (lissafa) tasbihi da yatsun hannunsa na da mansa.

API