Addu’ar ta’aziyyah
Lalle na Allah ne duk abinda ya karba, kuma na shi ne duk abinda ya bayar, kuma kowanne abu awurinsa yana da lokaci sananne… ka yi hakuri kuma ka sami lada.
ida kuma ya kara da fadin:: Allah ya girmama ladanka, kuma Allah kara maka hakuri, Allah kuma ya gafarwa mamacinka To ya yi.