Addu’ar fita daga masallaci

Zai fara gabatar da kafarsa ta hagune a lokacin fita, ‎sannan kuma ya ce:‎ Ma’ana: Da sunan Allah tsira da amincin Allah su ‎tabbata ga mazon Allah ina rokonka daga cikin ‎falalarka, ya Allah ka tsareni daga shaidan la’annane. ‎

API