Addu’a kafin a fara cin abin ci
				
				
				
				
									
						
						
						Idan dayanku zai ci abinci to ya ce: Da sunan Allah idan kuma ya manta bai fada ba afarkon cin abincin to ya ce:   Da sunan Allah Farko da karshe.													
											 
									
						
						
						Duk wanda Allah ya ciyar da shi abin ci  ko ya shayar da shito ya ce: Ya Allah Ubangiji! Ka sanya mana albarka a cikinsa kuma ka kara mana shi