Addu’ar da bako zai yi wa mai abinci

Ya Allah Ubangijin mu! Ka sanya musu albarka a cikin duk abinda ka azurta su da shi, kuma ka gafarta musu ka yi musu rahama.

API