Abinda zai yi wanda ya yi mafarki

1. Zai yi tofi uku a hagunsa 2. kuma zai nemi tsari daga abinda ya gani na shaidan sau uku 3. kuma kada ya gaya wa kowa 4. kuma zan canza bangaren kwanciyarsa,

API