Addu’ar biyan bashi

Ya Ubangiji ka isarmun da halas din ka daga Haram dinka kuma ka wadata ni da falalarka daga wani ba kai ba

Ya Ubangiji Lallai ina neman tsari dakai daga bakin ciki da bacin rai, da kuma gajiyawa da kuma kasala, da rowa da kuma tsoro, dabaobayewar Bashi da Rinjayayar mazaje akaina.

API