Addu’a a tsakanin rukunul yamani da hajarul aswad

Ya Ubangijin mu ka ba mu kyakkyawa a nan duinya, da kuma kyakkyawa a lahira, kuma Ka kiyaye mu daga azabar wuta.

API