Kabbara idan ya zo rukunul aswad

Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya yi dawafin dakin Allah (Ka’abah) a kan rakumi, ko yaushe ya zo daidai da kusurwar Hajaral Aswad sai ya yi nuni gare shi da wani abu da yake hannusa, ya yi kabbara

API