Addu’ar da mai azumi zai yi idan aka kawo abin ci kuma shi bai sha ruwa ba
				
				
				
				
									
						
						
						Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: “Idan aka kira dayanku cin abinci to ya amsa kiran, idan kuma yana azumi to ya yi addu’a ga wanda ya gayyace shi, idan kuma baya azumi to ya ci abin cin.